Headlines

Gobara ta cinye shaguna 50 a Tsohuwar Kasuwar Sakkwato 

Gobara ta cinye shaguna 50 a Tsohuwar Kasuwar Sakkwato 

Wutar ta cinye shaguna a layin kayan tireda da harkar canjin kuɗi da turare da sauran kayan abinci na kwali ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Siyasar Ubangida Ta Yi Tasiri A Najeriya A Jamhuriya Ta Hudu

NAJERIYA A YAU: Yadda Siyasar Ubangida Ta Yi Tasiri A Najeriya A Jamhuriya Ta Hudu

A cigaba da kawo shirye shirye gabanin muhawarar Daily Trust Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya yi nazari ne kan yadda siyasar ubangida ke tasi ...

Senegal ta lashe gasar AFCON ta 2025

Senegal ta lashe gasar AFCON ta 2025

Senegal ta sake zama zakara bayan doke Maroko a gaban magoya bayanta. ...

Ja’oji ya yi Allah-wadai da kashe matar aure da ’ya’yanta 6 a Kano

Ja’oji ya yi Allah-wadai da kashe matar aure da ’ya’yanta 6 a Kano

Hadimin ya yi kira ga hukumomi da su tashi tsaye wajen kare rayukan al’umma. ...

’Yan bindiga sun kashe uban garin Dalijan a Sakkwato

’Yan bindiga sun kashe uban garin Dalijan a Sakkwato

Garin Dalijan yana da iyaka da Tangaza da Gudu, yankunan da Lakurawa suka matsawa da hare-hare. ...