Sojoji sun lalata maɓoyar ’yan bindiga, sun ƙwato makamai a Benuwe
Rundunar Sojin Operation Golden Peace, sun kai samame tare da samun nasarar lalata maɓoyar ’yan bindiga a Ƙaramar Hukumar Ukum, a Jihar Benuwe. ...
Rundunar Sojin Operation Golden Peace, sun kai samame tare da samun nasarar lalata maɓoyar ’yan bindiga a Ƙaramar Hukumar Ukum, a Jihar Benuwe. ...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya aike da saƙon taya murna ga, John Dramani Mahama, kan nasarar lashe zaɓen ƙasar Ghana. ...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya taya John Dramani Mahama murnar lashe zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a Ghana a ranar 7 ga watan Disamba, 2024 ...
’Yan Bindiga sun sace wata amarya da ƙwayenta huɗu a Ƙaramar Hukumar Sabon Birni a Jihar Sakkwato. ...
Wani manomi mai suna Isyaku Gambo, ya rasa ransa bayan da wani bam ya tashi a kusa da garin Bassa, da ke Ƙaramar Hukumar Shiroro a Jihar Neja. ...