Headlines

Yadda mata ’yan NYSC ke fama da tsadar haya a Abuja

Yadda mata ’yan NYSC ke fama da tsadar haya a Abuja

Mata masu yi wa kasa hidima (NYSC) da aka tura Abuja sun koka kan tsananin tsadar haya. Sun bayyana cewa tsananin tsadar kudin hayar ta sa ba sa iya b ...

Kada a Dage Zaben 2023 —Rafsanjani

Kada a Dage Zaben 2023 —Rafsanjani

Kungiyar sanya iko kan ayyuka majalisun dokoki (CISLAC) ta yi kira ga masu ruwa da tsaki da su daina batun yiwuwar dage babban zaben 2023, da kwanaki ...

Duk wanda ya yake ni sai ya gane kurensa —Kwankwaso ga Ganduje

Duk wanda ya yake ni sai ya gane kurensa —Kwankwaso ga Ganduje

Ana ganin kalaman na Ganduje tamkar gugar zana ce cewa Kananawa ba za su zabi Kwankwaso ba a zaben da ke tafe a ranar 25 ga waan Fabrairu. ...

An yi garkuwa da DPO a Filato

An yi garkuwa da DPO a Filato

’Yan bindiga sun yi garkuwa daBabban DPO na ’yan sanda mai kula da Karamar Hukumar Pankshin ta Jihar Filato.  ...

Yadda aka yi wa Sakkwatawa kisan gilla a Anambra

Yadda aka yi wa Sakkwatawa kisan gilla a Anambra

An yi musu kisan gilla ta hanyar cinna wa gidan da suke wuta idan mutum ya fito daga gidan don ya tsira sai a harbe shi ...