‘Za a yi duk mai yiwuwa domin kama makasan mutum 7 ’yan gida ɗaya a Kano’
Gwamnan ya bayyana kisan a matsayin rashin imani da kuma mummunan cin zarafin bil’adama. ...
Gwamnan ya bayyana kisan a matsayin rashin imani da kuma mummunan cin zarafin bil’adama. ...
Bature Abdulaziz ya riƙe muƙamin shugaban ƙungiyar ’yan kasuwar Kantin Kwari da ke ƙwaryar birnin Dabo. ...
Ya zuwa yanzu ba a san su wane ne suka kashe mutanen ba. ...
Mutane da dama da Aminiya ta zanta da su sun ce, matsalar ta fara ne kamar shekara ɗaya da ta gabata, inda ta shafi wani layi da ke kusa da ɓangaren m ...
Jihar Katsina ta yi cikar ƙwari da jama’a waɗanda suka halarci bikin mauludin na bana. ...