’Yan bindiga sun harbe jami’an tsaro 12 a Kaduna
Hukumar tsaro ta Sibl Difens ce ’yan bindiga sun harbe jami’anta 7 da wasu ’yan bijilanti 5 har lahira a wurin hakar ma’adanai a Jihar Kaduna ...
Hukumar tsaro ta Sibl Difens ce ’yan bindiga sun harbe jami’anta 7 da wasu ’yan bijilanti 5 har lahira a wurin hakar ma’adanai a Jihar Kaduna ...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce daga yanzu sai jami’an tsaro sun tantance duk jam’iyyar da ke son amfani da filin wasa na Sani Abacha da ke ...
Kofa ya ce APC za ta sha mamaki a zaben da za a yi a wata mai kamawa. ...
Dan ta’addan ya shardanta biyan Naira miliyan 100 duk da iyayen yaran sun bi ta hannun mahaifiyarsa ...
An maka dan takarar kan rashin shiga zaben fid-da-gwanin jam’iyyar a jihar. ...