Headlines

Yadda aka daƙile shirinmu na sayar da buhun siminti N3,500 — BUA

Yadda aka daƙile shirinmu na sayar da buhun siminti N3,500 — BUA

Ba ƙaramin kuɗi diloli suka samu ba a lokacin da muka karya farashin simintin. ...

An sauya ranar zaɓen ƙananan hukumomin Kano

An sauya ranar zaɓen ƙananan hukumomin Kano

Jam’iyyu za su fara yaƙin neman zaɓe daga 1 ga watan Satumba sannan a kammala a ranar 25 ga Oktoba. ...

NNPCL zai mayar da ɗawainiyar matatun mai hannun ’yan kasuwa

NNPCL zai mayar da ɗawainiyar matatun mai hannun ’yan kasuwa

NNPCL ya ɗauki matakin da zummar samar da man fetur din da zai wadatar da ƙasar. ...

Za mu riƙe albashin likitocin da ke yajin aiki — Gwamnati

Za mu riƙe albashin likitocin da ke yajin aiki — Gwamnati

Za mu aiwatar da dokar babu aiki babu albashi kamar yadda Dokar Ƙwadago ta tanada. ...

Mahara sun kashe dalibai 3 a makarantar ’yan Shi’a a Yobe

Mahara sun kashe dalibai 3 a makarantar ’yan Shi’a a Yobe

Ɗaliban suna tsaka da barci maharan suka fito da su suka buɗe musu wuta ...