Headlines

An haramta wa tsohon Shugaban Mauritania fita ketare

An haramta wa tsohon Shugaban Mauritania fita ketare

Mohamed Ould Abdel Aziz na fuskantar shari’a tare da wasu mutum 11 bisa zargin cin hanci da rashawa. ...

Za a iya samun bullar Covid-19 fiye da yadda aka fuskanta a baya —NCDC

Za a iya samun bullar Covid-19 fiye da yadda aka fuskanta a baya —NCDC

Nau’ikan cutar na bazuwa a duniya, don haka akwai bukatar a inganta shirin rigakafinta. ...

Chadi ta kame sojojin da suka yi yunkurin juyin mulki

Chadi ta kame sojojin da suka yi yunkurin juyin mulki

Chadi ta ce manyan sojojin 11 da kuma wani fitaccen mai rajin kare hakkin dan Adam ne suka kitsa juyin mulkin. ...

Ba mu kai karar Shugaban INEC kotu ba —DSS

Ba mu kai karar Shugaban INEC kotu ba —DSS

DSS na sane da yadda wasu miyagu ke son tayar da rikici a kasar nan. ...

Saudiyya ta ki hukunta Ronaldo kan zama da budurwa babu aure

Saudiyya ta ki hukunta Ronaldo kan zama da budurwa babu aure

Laifi ne a Saudiyya mace da namijin da ba muharraminta ko mijinta ba su rika zama tare ...