Headlines

Mutum 7 sun mutu a hatsari bayan kamfe din Tinubu a Kano

Mutum 7 sun mutu a hatsari bayan kamfe din Tinubu a Kano

Mutane bakwai sun rasu ne a kan hanyarsu ta komawa gida bayan halartar taron yakin neman zaben Tinubu. ...

Kotu ta soke hukuncin hana PDP takarar Gwamnan Zamfara

Kotu ta soke hukuncin hana PDP takarar Gwamnan Zamfara

Da farko Babbar Kotun Tarayya da ke Gusau, ta soke zaben Dauda Lawan a matsayin dan takarar Gwamna Jihar Zamfara a PDP ...

Mun kafa kwamitin tattara sakamakon zaben shugaban kasa —INEC

Mun kafa kwamitin tattara sakamakon zaben shugaban kasa —INEC

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ce ta kafa kwamitin tattara sakamakon zaben shugaban kasa daga jihohi, karkashin jargorancin shugaban hukumar, Mahmood ...

Firimiyar Ingila: Manchester City ta doke Chelsea

Firimiyar Ingila: Manchester City ta doke Chelsea

Manchester City na bin bayan Arsenal da maki 39 a teburin Gasar Firimiyar Ingila. ...

’Yan sanda sun ceto mutum 15 daga hannun ’yan bindigar Zamfara

’Yan sanda sun ceto mutum 15 daga hannun ’yan bindigar Zamfara

Maharan sun tsere bayan barin wuta da suma sha a hannun ’yan sanda ...