Headlines

A karshen watan Yuni za mu daina biyan tallafin man fetur —Ministar Kudi

A karshen watan Yuni za mu daina biyan tallafin man fetur —Ministar Kudi

An samu karin kashi 87 cikin 100 na hasashen abin da za ta samu a shekarar. ...

Masallacin Kudus: Majalisar Tsaro ta MDD ta kira taron gaggawa

Masallacin Kudus: Majalisar Tsaro ta MDD ta kira taron gaggawa

Ziyarar Ministan Tsaron Cikin Gidan Isra’ila, Ben Gvir, Masallacin Kudus ta janyo fargaba da kuma tofin Allah tsine ...

Gobara ta yi ajalin yara 3, ta lalata dukiya a Yobe

Gobara ta yi ajalin yara 3, ta lalata dukiya a Yobe

Binciken da SEMA ta gudanar ya nuna yadda aka yi asarar dukiya kama daga kan gidaje, kayan abinci da sauransu. ...

Mutum 18 sun kone kurmus a hatsarin mota a Bauchi

Mutum 18 sun kone kurmus a hatsarin mota a Bauchi

Fasinjojin motar sun kone kurmus babu wanda ya tsira. ...

‘Yan sanda sun harbe dan fashi a Legas

‘Yan sanda sun harbe dan fashi a Legas

Biyu daga ciki ‘yan fashin sun tsere da raunin harbin bindiga. ...