Headlines

’Yan bindiga sun sace shanu sama da 500 a kasuwar dabbobi a Zamfara

’Yan bindiga sun sace shanu sama da 500 a kasuwar dabbobi a Zamfara

’Yan bindiga ɗauke da muggan makamai sun sace sama da shanu 500 a Kasuwar Daji da ke Kauran Namoda a jihar Zamfara. ...

Gwamnatin Tarayya ba ta biyan ’yan bindiga kuɗin fansa — Ministan Tsaro

Gwamnatin Tarayya ba ta biyan ’yan bindiga kuɗin fansa — Ministan Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada matsayinta cewa ba ta biyan kuɗin fansa ga waɗanda aka yi garkuwa da su. ...

Kwankwaso ya sake gindaya sharuɗa kan sauya sheƙa zuwa APC

Kwankwaso ya sake gindaya sharuɗa kan sauya sheƙa zuwa APC

Kwankwaso ya ce dole ne ya san makomar siyasarsa kafin ya amince da sauya sheƙa zuwa wata jam’iyya. ...

’Yan bindiga sun kai sabon hari tare da kashe tsohuwa mai shekaru 75 a Neja

’Yan bindiga sun kai sabon hari tare da kashe tsohuwa mai shekaru 75 a Neja

Maharan sun fasa shaguna tare da yin awon gaba da kayan abinci masu yawa. ...

Shin da gaske gwamnati za ta fara cire ₦7,500 a kowace ₦100,000 da aka tura?

Shin da gaske gwamnati za ta fara cire ₦7,500 a kowace ₦100,000 da aka tura?

Gwamnatin Tarayya ta umarci bankuna da sauran cibiyoyin hada-hadar kudi da su fara cire harajin VAT na kaso 7.5 cikin 100 a kan cajin da ake dauka na ...