Headlines

Majalisa za ta yi dokar hana ’yan sanda shan giya

Majalisa za ta yi dokar hana ’yan sanda shan giya

Majalisar Dokoki ta Kasa na yunkurin samar da dokar haramta wa jami’an tsaron Najeriya shan giya da sauran kayan maye. ...

Ana zargin basarake da yi wa yaro fyade a Zariya

Ana zargin basarake da yi wa yaro fyade a Zariya

’Yan Sanda sun cafke wani basarake a Masarautar Zazzau bisa zargin sa da yi wa wani yaro mai shekara 14 fyade ...

’Yan sanda sun kashe ’yan bindiga 21, sun ceto mutum 206 a Kaduna

’Yan sanda sun kashe ’yan bindiga 21, sun ceto mutum 206 a Kaduna

Kwamishinan ya ce rundunar na ci gaba da fadada tsaro a fadin jihar. ...

WhatsApp zai daina aiki a wayoyin iPhone da Samsung Galaxy

WhatsApp zai daina aiki a wayoyin iPhone da Samsung Galaxy

Kamfanin Whatsapp ya ce manhajar za ta daina aiki a wayoyin iphone 5, Samsung Galaxy Ace 2 da 45, da sauran wasu wayoyin 47 daga ranar 31 ga Disamba, ...

Ku guji yin abin da zai kawo cikas ga hukumomin sirri —Buhari ga jami’ai

Ku guji yin abin da zai kawo cikas ga hukumomin sirri —Buhari ga jami’ai

Sugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya gargadi hukumomin tsaron sirri da su guji abin da ka iya kawo tsaiko ga aikin hukumarsu gabanin babban zaben 20 ...