Headlines

’Yan Najeriya Na Kushe Ni Duk Kokarina —Buhari

’Yan Najeriya Na Kushe Ni Duk Kokarina —Buhari

Shugaba Buhari ya ce ba zai yi kewar shugabancin Najeriya ba saboda kushe shi da ’yan kasar ke yi duk kokarinsa ...

An Cafke Shi Kan Yi Wa kananan yara 4 Fyade

An Cafke Shi Kan Yi Wa kananan yara 4 Fyade

’Yan sanda sun cafke wani matashi mai shekara 35 kan yi wa kananan yara hudu fyade a rana guda a Karamar Hukumar Biu ta Jihar Borno. ...

Landan Ta Ci Tarar Saurayi Kan Yi Wa Budurwa Dan Kira Landan

Landan Ta Ci Tarar Saurayi Kan Yi Wa Budurwa Dan Kira Landan

Wani matashi ya zama mutum na farko da hukuma ta ci tararsa a Landan saboda yi wa wata mace dan kira a titi. Lamarin ya faru ne a kan idon wani dan sa ...

’Yan Bindiga Sun Sake Kai Hari Kaduna

’Yan Bindiga Sun Sake Kai Hari Kaduna

Kwana daya bayan harbe mutane da dama har lahira a karamar Hukumar Kaura, ’yan binduga sun sake kai hari kauyen Kagoro da ke Jihar Kaduna a daren Juma ...

Masu Hana Zaman Lafiya A Najeriya Ba Za Su Yi Nasara Ba —Buhari

Masu Hana Zaman Lafiya A Najeriya Ba Za Su Yi Nasara Ba —Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce Najeriya na kara cigaba, duk da wasu marasa kishi na yunkurin kawo wa zaman lafiyarta tarnaki. Shugaban ya bayyan ...