Headlines

Mutum 23 sun faɗa komar ’yan bindiga a ƙauyen Sakkwato

Mutum 23 sun faɗa komar ’yan bindiga a ƙauyen Sakkwato

Mun yi ta kiran neman agaji amma babu wani jami’in tsaro da ya kawo mana ɗauki yayin aukuwar harin, ...

Ba ma tsoron karawa da Maroko — Osimhen

Ba ma tsoron karawa da Maroko — Osimhen

Osimhen ya ce tawagar Super Eagles ta shirya gabza wa da Maroko. ...

Ba za mu bayyana sakamakon bincike kan harin da Amurka ta kawo ba — ’Yan Sanda

Ba za mu bayyana sakamakon bincike kan harin da Amurka ta kawo ba — ’Yan Sanda

Hundeyin ya ce suna da bayanai game da harin amma ba su bayyana su a fili ba. ...

Bayan shekara 17, Gwamnati da ASUU sun sa hannu kan yarjejeniyar 2009

Bayan shekara 17, Gwamnati da ASUU sun sa hannu kan yarjejeniyar 2009

Gwamnatin Tarayya da ƙungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) sun rattaba hannu kan yarjejeniya da ta sauya tsarin biyan albashi da walwalar malamai a jami’o’ ...

Mutum 24 da aka sace a coci a Kogi sun kuɓuta

Mutum 24 da aka sace a coci a Kogi sun kuɓuta

Al’ummar yankin na neman ɗauki domin ganin an sako ragowar waɗanda ke hannun maharan. ...