Ana cigiyar iyayen yaron da aka gano a Nasarawa
‘Yan sanda sun bukaci wanda ya san yana da bayanan da za su taimaka waje gano iyayen yaron, a sanar da ofishin ’yan sanda mafi kusa a jihar. ...
‘Yan sanda sun bukaci wanda ya san yana da bayanan da za su taimaka waje gano iyayen yaron, a sanar da ofishin ’yan sanda mafi kusa a jihar. ...
Wasu bata-gari da ake zargin ’yan daba ne, sun halaka ’yan sanda biyu a titin Agbaja da ke Lokoja, babban birnin Jihar Kogi. ...
Wasu iyaye kan hada baki da wasu malamai masu surkulle a kife ciki zuwa bayan aure a tayar da shi. ...
Mutane biyu sun mutu, uku kuma sun bace bayan yakin neman zaben Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa kuma dan takarar Gwamnan Jihar Delta a Jam’iyyar ...
Hukumar INEC a Jihar Imo ta nuna damuwarta kan yadda jama’ar yankin ke nuna rashin damuwa da zuwa karbar Katin Zabe. ...