Headlines

Abin da zan sa a gaba wa’adi na biyu — Tinubu

Abin da zan sa a gaba wa’adi na biyu — Tinubu

Ya ce, batutuwan da suka mamaye ayyukan gwamnatinsa a halin yanzu su ne: tattalin arziki da tsaro, inda ya jaddada cewa waɗannan abubuwa ne masu matuƙ ...

Rikicin Gado: Sarkin Zazzau ya gargadi hakimai kan cin zalin talakawa

Rikicin Gado: Sarkin Zazzau ya gargadi hakimai kan cin zalin talakawa

Majalisar Masarautar Zazzau ta sake tabbatar da aniyarta na amfani da tsarin sasanci da sulhu wajen magance rikice-rikicen al’umma da kare talakawa da ...

Tinubu zai naɗa ɗan shekara 40 a matsayin Shugaban JAMB

Tinubu zai naɗa ɗan shekara 40 a matsayin Shugaban JAMB

Tinubu zai naɗa Farfesa Segun Aina ne a yayin da wa’adin shugabancin Farfesa Ishaq Oloyede ke ƙarewa a ranar 31 ga watan Yuli, 2026. ...

Za mu ceto yara 48 da ’yan ta’adda suka sace a makaranta — Zulum 

Za mu ceto yara 48 da ’yan ta’adda suka sace a makaranta — Zulum 

Zulum ya tabbatar wa mazauna yankin Mussa cewa ana ci gaba da ƙoƙari tare da sojoji da sauran hukumomin tsaro don tabbatar da an ceto waɗanda aka sace ...

An kashe matashi, an jikkata wasu 12 bayan zaɓen fid-da-gwanin APC a Sabon Gari

An kashe matashi, an jikkata wasu 12 bayan zaɓen fid-da-gwanin APC a Sabon Gari

Wani wanda ya samu raunukan sara a fuska da Malam Yusuf Abdullahi, mahaifin marigayin, ya ce yana gida ne lokacin da aka sanar da shi cewa an harbi ɗa ...