Headlines

Saudiyya ta soke gwajin COVID-19 da yawan shekaru a Hajjin 2023

Saudiyya ta kuma ware wa maniyyatan Najeriya gurabu 90,000 don sauke farali a 2023 ...

Kwarya-kwaryar kasafi: Buhari ya aike wa Majalisa N819.5bn

Ana sa ran karin kasafin kudin zai magance matsalar yunwa da za a iya fuskanta. ...

Ummita: Jabun rahoton lafiya gwamnati ta ba wa kotu —Lauyan dan China

Lauyan ya yi zargin cewa takardar da aka gabatar ta jabu ce ...

Kakakin Majalisar dokokin Taraba ya ajiye mukaminsa

Ya ce ya ajiye mukamin ne saboda dalilai na kashin kai ...

Cin mutunci kawai abokan hamayya ta suka iya — Tinubu

Tinubu ya ce ya yi wa abokan karawarsa zarra a fagen aiki. ...