An Yi Gwanjon Kayan ’Yan Wasan Netherlands Don Taimaka Wa Ma’aikata Baki A Qatar
Wani gwanjon rigunan ’yan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasar Netherlands da aka yi ranar Litinin don tallafawa ’yan gudun hijira, ya samar da Dalar ...
Wani gwanjon rigunan ’yan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasar Netherlands da aka yi ranar Litinin don tallafawa ’yan gudun hijira, ya samar da Dalar ...
Ministar Harakokin Mata ta ce gwamnati na fadi-tashin ganin an kubutar da Leah Sharibu da ragowar ’Yan Matan Chibok da ke hannun ’yan ta’adda ...
Shin dole ne sai mutane sun yi tafiya a lokacin bukukuwan Sallah, Kirsimeti da Sabuwar Shekara? ...
Dakarun Operation Hadin Kai (OPHK) sun hallaka ’yan ta’addan Boko Haram da daman gaske a wata arangama da suka yi a Ngowom da ke Karamar Hukumar Mafa ...
Hukumar Kiyaye Haddurra ta Kasa (FRSC) ta ce hadurra 19,787 da mace-mace 9,227 aka samu a titunan Najeriya a tsakanin shekarar 2021 da 2022. Shugaban ...