Headlines

’Yan daba sun jikkata mutum 17 a ayarin A.A Zaura

’Yan daba sun jikkata mutum 17 a ayarin A.A Zaura

‘Yan daban sun ji wa mutum 17 rauni sannan sun lalata motoci 17. ...

An kashe kasurgumin dan bindiga Madaki Mansur da wasu 11 a Bauchi

An kashe kasurgumin dan bindiga Madaki Mansur da wasu 11 a Bauchi

Dan ta’dda Madaki Mansur shi ne ya addabi yankin Alkaleri a Jihar Bauchi da makwabtanta jihohin Filato da Gombe ...

Instagram: Hotunan Davido Da Masoyiyarsa Ne Mafi Farin Jini a Najeriya

Instagram: Hotunan Davido Da Masoyiyarsa Ne Mafi Farin Jini a Najeriya

Fitaccen mawakin Najeriya, David Adeleke, wato Davido, ya sake kafa tarihi a Najeriya, bayan wallafa hotunansa tare da masoyiyarsa Chioma a ranar Liti ...

Mutum 3 sun mutu, 12 sun jikkata a hatsarin mota a Ondo

Mutum 3 sun mutu, 12 sun jikkata a hatsarin mota a Ondo

An garzaya da wadanda suka ji rauni zuwa asibiti don ba su kulawa. ...

NAFDAC ta kwace maganin kara kuzarin jima’i

NAFDAC ta kwace maganin kara kuzarin jima’i

Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna (NAFDAC) ta kwace katon-katon na magungunan kara kuzarin jima’i a wata kasuwa a Legas. Jami’an Sashen Aik ...