Headlines

NAFDAC ta kwace maganin kara kuzarin jima’i

NAFDAC ta kwace maganin kara kuzarin jima’i

Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna (NAFDAC) ta kwace katon-katon na magungunan kara kuzarin jima’i a wata kasuwa a Legas. Jami’an Sashen Aik ...

Kudin Makamai: Kotu ta daure Doyin Okupe A Gidan yari

Kudin Makamai: Kotu ta daure Doyin Okupe A Gidan yari

Kotu ta ci Okupe tarar Naira miliyan 13 da daurin shekara biyu kan kowanne daga laifuka 26 da ta kama shi da aikatawa ...

’Yan bindiga sun kone kotu kurmus a Imo

’Yan bindiga sun kone kotu kurmus a Imo

Maharan sun yi amfani da wasu ababen fashewa wajen kona kotun ...

Benzema ya yi ritaya daga buga wa Faransa kwallo

Benzema ya yi ritaya daga buga wa Faransa kwallo

Benzema ya sanar da jingine takalmansa. ...

Mahara sun kashe mutum 28 a Kudancin Kaduna

Mahara sun kashe mutum 28 a Kudancin Kaduna

Mutum 28 sun mutu, an jikkata  wasu da dama a wani harin ’yan bindiga a kauyukan Karamar Hukumar Kaura ta Jihar Kaduna. ...