Headlines

Mutane 16 sun kone kurmus a hatsarin mota a Ondo —FRSC

Mutane 16 sun kone kurmus a hatsarin mota a Ondo —FRSC

Ana kyautata zaton daya daga cikin motocin tana dauke da man fetur a lokacin da hatsarin ya auku ...

Abba ya rufe duk asusun ma’aikatun Kano

Abba ya rufe duk asusun ma’aikatun Kano

Ya ba da umarnin ne a yayin ganawa da shugaban hukumar tara haraji ta KIRS ...

Rabon Gado: Alkali ya soke hukuncin kotun Musulunci

Rabon Gado: Alkali ya soke hukuncin kotun Musulunci

Rikicin ya faro ne bayan ’yar mamacin da mahaifiyarta Kirista sun hana sauran matan kasonsu na gadon ...

Lalube kawai Gwamnatin Tinubu take yi —Atiku

Lalube kawai Gwamnatin Tinubu take yi —Atiku

Dokar, “ta fito da dabi’ar Gwamnatin Tinubu, kamar matukin jirin ruwan da ya bace a tsakiyar teku,” in ji Atiku ...

HOTUNA: ’Yan Shi’a da ’yan sanda suka kama bayan rikicin Abuja

HOTUNA: ’Yan Shi’a da ’yan sanda suka kama bayan rikicin Abuja

Mabiya akidar Shi’a da ’yan sanda suka kama bayan arangamar da ta yi ajalin ’yan sanda biyu da farar hula a Kasuwar Wuse da ke Abuja ...