Headlines

Sabbin takardun kudin da CBN ya fitar sun kare tatas a bankuna

Sabbin takardun kudin da CBN ya fitar sun kare tatas a bankuna

Rahotanni na nuna cewa sabbin takardun kudin da gwamnati ta sahale fara amfani da su daga ranar Alhamis sun kare tas a bankunan Najeriya. Bayanai dai ...

Tarihin Farfesa Abdullahi Mahdi (1945-2022)

Tarihin Farfesa Abdullahi Mahdi (1945-2022)

Muhammad Nura, ya ce ya san Mahdi ya dauki nauyin karatun yara fiye da lissafi musamman makafi da guragu da sauransu. ...

Mahara sun babbake Babbar Kotun jihar Imo

Mahara sun babbake Babbar Kotun jihar Imo

Maharan sun kone ilahirin wajen adana muhimman takardu na kotun ...

’Yan sanda sun tono gawarwaki 5 a Kuros Riba kan zargin maita

’Yan sanda sun tono gawarwaki 5 a Kuros Riba kan zargin maita

Wadanda suka kashe mutanen sun kuma binne su a cikin daji ...

Kwamandojin Boko Haram 4 Sun Mika Wuya Ga Sojoji

Kwamandojin Boko Haram 4 Sun Mika Wuya Ga Sojoji

Wasu manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram hudu sun mika wuya ga sojojin Najeriya a Jihar Borno. ...