Headlines

Matashi ya yi wa ’yar shekara 4 yankan rago a gidansu

Matashi ya yi wa ’yar shekara 4 yankan rago a gidansu

Ita kanta mahafiyar yarinyar tserewa ta yi don tsira da ranta ...

Kano: Abba ya miƙa buƙatar neman ƙarin kasafin N99bn

Kano: Abba ya miƙa buƙatar neman ƙarin kasafin N99bn

Za kashe N33.78bn daga wajen biyan albashi, N34bn ayyukan yau da kullum sai manyan ayyuka N30bn ...

Ina sukar Tinubu ba don na tsane shi ba — Jigo a NNPP

Ina sukar Tinubu ba don na tsane shi ba — Jigo a NNPP

Jigon ya ce idan Tinubu bai yi nasara a matsayin shugaba ba zai bar yankin Yarbawa abun kunya. ...

Mai kai wa ’yan ta’adda kakin sojoji ya shiga hannu a Kaduna

Mai kai wa ’yan ta’adda kakin sojoji ya shiga hannu a Kaduna

’Yan sanda sun harbe wani ɗan fashi da makami har lahira tare da kama wani mai kai wa ’yan bindiga kakin sojoji ...

Mutum 5 sun rasu sakamakon rikicin manoma da makiyaya a Neja

Mutum 5 sun rasu sakamakon rikicin manoma da makiyaya a Neja

Ana zargin makiyaya da kashe manomin kwana guda bayan ya yi ƙorafi a kansu. ...