EFCC ta karyata bidiyon kamen tsoffin kudade a Binuwai
EFCC ta gano kudin tsofaffi ne da CBN ya bayar da umarnin kona su. ...
EFCC ta gano kudin tsofaffi ne da CBN ya bayar da umarnin kona su. ...
Sheikh Daurawa ya ce sun yi wa Buhari nasiha kan rashin rashin tsaro da kuma neman ya kammala ayyukan da gwamantinsa ba ta kammala ba a Arewa ...
An aika da kasurguman ’yan bindigar da suka addabi jihar lahira kafin wayewar garin ranar Laraba ...
Buhari ya ce gwamnatinsa ta damu da matasan kasar nan. ...
’Yan sanda sun kwato kudin fansa da ’yan bindiga da kuma makamai a hannun wadanda aka kama ...