Headlines

Tinubu Ne Shugaban Kasa Mai Jiran Gado —Adamu

Tinubu Ne Shugaban Kasa Mai Jiran Gado —Adamu

Abdullahi Adamu ya ce yadda mutane suka yi a dafifi a gangamin yakin neman zaben Tinubu ya nuna farin jinin APC a wurin ’yan Najeriya ...

DAGA LARABA: Yadda Talla Ke Bata Rayuwar Yaran Arewa

DAGA LARABA: Yadda Talla Ke Bata Rayuwar Yaran Arewa

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Matsalar yawon talla ta dade tana ci wa al’ummar Arewacin Najeriya tuwo a kwarya. Me ya sa aka fi dora wa ’yan ...

Qatar 2022: Yadda Faransa da Maroko za su barje gumi

Qatar 2022: Yadda Faransa da Maroko za su barje gumi

Ana sa ran daya daga cikin kasashen za ta kai wasan karshe na Kofin Duniya. ...

Ajantina ta lallasa Croatia da ci uku da nema

Ajantina ta lallasa Croatia da ci uku da nema

Kasar Ajantina ta lallasa Croatia da ci uku da nema domin kai wa ga wasan karshe na Gasar Cin Kofin Duniya da ake buqagawa a Qatar. Messi ne ya fara j ...

Kasuwar rigar kwallon Maroko ta bude a Qatar

Kasuwar rigar kwallon Maroko ta bude a Qatar

Muddin kasar ta sami nasara a wasanta da Faransa, bukatar rigar za ta karu sosai ...