Gyaran Dokar Zabe: Ba a Tuntube mu ba —CJ
Alkalin Alkalan Kotun Tarayya John Tsoho ya ce majalisar dokoki ba ta tuntube su ba kafin sabunta dokar zabe ta 2022. ...
Alkalin Alkalan Kotun Tarayya John Tsoho ya ce majalisar dokoki ba ta tuntube su ba kafin sabunta dokar zabe ta 2022. ...
Sun kuma lalata gidan wani kasurgumin dan bindiga mai suna Alhaji Lawan, sai dai bai yi cikakken bayani ko an kashe dan bindigar ba. ...
Tinubu ya kai ziyara Birnin Gwari duk da kaurin sunan yankin wajen hare-haren ’yan bindiga… ...
A safiyar Talata ce Allah Ya yi wa Shehu Giant, tsohon Shugaban Karamar Hukumar Kaduna ta Arewa ne, cikawa a Asibitin Sojoji na 44 da ke Kaduna. ...
A safiyar Litinin maharan suka kai kutsa ofishin suka kashe mutane suka cinna wa ginin wuta ...