Headlines

Duk da barazanar DSS, matsalar mai ta ki karewa

Duk da barazanar DSS, matsalar mai ta ki karewa

Dillalan mai sun yi alkawarin kawo karshen matsalar, amma har zuwa yanzu akwai cincirindon ababen hawa a gidajen mai ...

’Yan siyasa sun bullo da sabon salon sayen katin zabe —INEC

’Yan siyasa sun bullo da sabon salon sayen katin zabe —INEC

INEC ta zargi ’yan siyasa da ba wa mutane kudi su dauki lambar katin zabensu ...

NAJERIYA A YAU: IPOB Ko Gwamnati: Wa Ke Iko Da Kudancin Najeriya?

NAJERIYA A YAU: IPOB Ko Gwamnati: Wa Ke Iko Da Kudancin Najeriya?

Hare-haren kungiyar IPOB na ci gaba da sanya tashin hankali a zukatan mazauna yankin Kudu maso Gabashin Najeriya ...

’Yan fansho sun tarwatsa bikin rantsar da sabbin Ciyamomi a Neja

’Yan fansho sun tarwatsa bikin rantsar da sabbin Ciyamomi a Neja

Suna zanga-zanga ne kan kin biyansu hakkokinsu na tsawon shekara bakwai ...

Najeriya ta kirkiro rigakafin cutar Sikila

Najeriya ta kirkiro rigakafin cutar Sikila

Ministan ya ce a Najeriya aka kirkiri rigakafin ...