Headlines

Mutum 6 ’yan gida ɗaya sun rasu a Ribas

Mutum 6 ’yan gida ɗaya sun rasu a Ribas

An gano gawarwakin ne a cikin ɗaki bayan da babu wani daga cikinsu da aka gani da safe. ...

’Yan bindiga sun ƙaƙaba wa manoman rake haraji a Kano da Katsina

’Yan bindiga sun ƙaƙaba wa manoman rake haraji a Kano da Katsina

’Yan bindigar sun bazu a cikin Dajin Rugu da ke Jihar Katsina da kuma Dajin Falgore da ke Jihar Kano. ...

Real Madrid ta raba gari da Xabi Alonso

Real Madrid ta raba gari da Xabi Alonso

Madrid ta maye gurbin kociyan da tsohon ɗan wasanta, Alvaro Arbeloa. ...

Venezuela ta saki fursunonin siyasa 116

Venezuela ta saki fursunonin siyasa 116

Ƙungiyoyin kare haƙƙin bil’adama sun ƙiyasta cewa har yanzu akwai fursunonin siyasa 800 zuwa 1,200 da ke tsare a Venezuela. ...

Tanka ta murƙushe mutum 5 a Gombe

Tanka ta murƙushe mutum 5 a Gombe

Binciken da aka gudanar ya nuna hatsarin ya faru ne sakamakon tuƙin ganganci daga ɓangaren direban ƙaramar motar. ...