Headlines

Bayan dawowa daga Faransa, Tinubu zai kai ziyara China

Bayan dawowa daga Faransa, Tinubu zai kai ziyara China

Shugaban zai kai ziyarar ne kwanaki kaɗan bayan dawowarsa daga ƙasar Faransa. ...

Jami’an tsaro sun gano bama-bamai da aka binne a Neja

Jami’an tsaro sun gano bama-bamai da aka binne a Neja

Kakakin ya ce sun gano abubuwan fashewar ne bayan wani aiki da suka gudanar a jihar. ...

Majalisar ɗinkin duniya ta dakatar da aiki a yankin Deir El-Balah na Gaza

Majalisar ɗinkin duniya ta dakatar da aiki a yankin Deir El-Balah na Gaza

Majalisar ɗinkin duniya ta ce sabon kutsen Isra’ila a yankin Deir Al-Balah na Gaza ya tilasta mata dakatar da ayyukan agajin da take bayarwa. ...

NNPCL ya fara fitar da iskar gas zuwa China da Japan

NNPCL ya fara fitar da iskar gas zuwa China da Japan

Kamfanin Mai Na Najeriya (NNPCL) ya ce ya fitar da gas zuwa ƙasashen Japan da China domin sayarwa. Kakakin NNPCL, Olufemi Soneye, ya ambato Shugaban H ...

Mai shayi ya kashe saurayi saboda taliyar yara a Jigawa

Mai shayi ya kashe saurayi saboda taliyar yara a Jigawa

Mai shagon ya zargi saurayin da sace masa kayan shayi a garin Jigawar Tsada da ke Karamar Hukumar Duse a Jihar Jigawa. ...