Headlines

2023: Ku tsumayi takarar Kirista da Kirista ­—Matar Tinubu

2023: Ku tsumayi takarar Kirista da Kirista ­—Matar Tinubu

Oluremi Tinubu ta ce takarar Musulmi da Musulmi a yanzu zai kawo da sabon tsari a fagen siyasar Najeriya a 2023. ...

Maigadi ya kashe ubangidansa a Gombe

Maigadi ya kashe ubangidansa a Gombe

Wani maigadi mai matsakaicin shekaru ya hallaka maigidansa a kauyen Malala da ke Karamar Hukumar Dukku a Jihar Gombe. ...

Malami ya kashe abokinsa da shinkafar bera

Malami ya kashe abokinsa da shinkafar bera

Ya ja abokin nasa zuwa wani kangon gini ne inda ya zuba masa shinkafar bera a cikin damammiyar fura da nono. ...

MURIC Ta Yi Tir Da Taron INEC A Coci

MURIC Ta Yi Tir Da Taron INEC A Coci

Kungiyar Kare Muradun Musulmi a Najeriya (MURIC) ta yi Allah wadai da taron da Hukumar Zabe na Legas (INEC) ta shirya gudanarwa a Cocin Ikeja da ke Ji ...

’Yan ga-ruwa sun shiga yajin aiki a Kano

’Yan ga-ruwa sun shiga yajin aiki a Kano

Ana zargin dan ga-ruwan ya rasa idonsa guda daya sakamakon rauni da aka yi masa. ...