Headlines

An rage kudin karatun Jami’o’i a Legas 

An rage kudin karatun Jami’o’i a Legas 

Gwamnatin jihar da sanar da zaftare kashi 65 cikin 100 na kudin makarantar da dalibai ke biya. ...

Qatar 2022: Luis Enrique ya ajiye aikin horar da Sifaniya

Qatar 2022: Luis Enrique ya ajiye aikin horar da Sifaniya

Kocin ya dora alhakin rashin nasarar tawagar a kansa. ...

An Daure Dan Tsohon Shugaban Kasar Mozambique

An Daure Dan Tsohon Shugaban Kasar Mozambique

Kotu ta daure tsoffin shugabannin tsaro tare da dan tsohon shugaban kasar Mozambique shekaru 12 a gidan kaso ...

Masu shigo da jabun magunguna Kano sun gurfana a Kotu

Masu shigo da jabun magunguna Kano sun gurfana a Kotu

Babbar Kotun Tarayya ta ba da belin wasu dillalai kan zargin shigo da jabun magunguna daga kasar waje da nufin sayawa a Kano. ...

2023: Ba mu da dan takara a Najeriya —Birtaniya 

2023: Ba mu da dan takara a Najeriya —Birtaniya 

Birtaniya ta ce za ta yi aiki da duk dan takarar shugaban kasa da ya shiga zaben 2023 da ke karatowa. ...