Headlines

Kotu ta daure Mataimakiyar Shugaban Kasar Argentina

Kotu ta daure Mataimakiyar Shugaban Kasar Argentina

Hukuncin kotun ya kuma haramta wa Fernández rike mukamin gwamnati har karewar rayuwarta. ...

Al Jazeera ta kai Isra’ila Kotun ICC kan kisan ’yar jarida

Al Jazeera ta kai Isra’ila Kotun ICC kan kisan ’yar jarida

Wannan dori ne kan wanda kungiyoyin ’yan jarida na duniya da iyalan ’yar jarida Shireen, wadda sojojin Isra’ila suka yi wa kisan gilla ...

’Yan bindiga sun sace wasu mata a kantin magani

’Yan bindiga sun sace wasu mata a kantin magani

Maharan sun yi awon gaba da waat mata da ta kai danta domin a duba lafiyarsa ...

Yadda hatsarin mota ya jefa Abuja cikin duhu

Yadda hatsarin mota ya jefa Abuja cikin duhu

Tifa makare da duwatsu ta ruguza turken tura wutar lantarki mai karfin KV 132 a Abja ...

DAGA LARABA: Jabun Kayayyaki: Ina Hukumar SON Ta Shiga Ne?

DAGA LARABA: Jabun Kayayyaki: Ina Hukumar SON Ta Shiga Ne?

Me ya sa kayayyaki marasa inganci suka zama ruwan dare a Najeriya? ...