Headlines

Waiwaye: Yadda Najeriya ta dawo mulkin Dimokuraɗiyya a 1999

Waiwaye: Yadda Najeriya ta dawo mulkin Dimokuraɗiyya a 1999

Ƙalubalensa na farko shi ne yadda zai haɗa kan abokan aikinsa sojoji da ba su da matsaya ɗaya kan makomar ƙasar; Na biyu kuma, shi ne yadda zai fitar ...

Gwamnatin Katsina za ta saki mutum 70 da ake zargi da ta’addanci

Gwamnatin Katsina za ta saki mutum 70 da ake zargi da ta’addanci

Gwamnatin ta ce yarjejeniyar ta taimaka wajen ceto mutane da dama da mahara suka sace. ...

Lakurawa sun kashe ’yan canji 2, sun sace miliyoyin kuɗi a Sakkwato

Lakurawa sun kashe ’yan canji 2, sun sace miliyoyin kuɗi a Sakkwato

Maharan sun yi awon gaba da maƙudan kuɗaɗe mallakin ‘yan canjin. ...

Babu kotun da za ta iya dakatar da tsige Fubara — Majalisar Dokokin Ribas

Babu kotun da za ta iya dakatar da tsige Fubara — Majalisar Dokokin Ribas

Majalisar ta ce duk waɗanda ake zargi, kamata ya yi su yi bayanin kan tuhume-tuhumen da ake musu. ...

Ganduje ya dawo Najeriya yayin da ake dakon sauya sheƙar Gwamna Abba zuwa APC

Ganduje ya dawo Najeriya yayin da ake dakon sauya sheƙar Gwamna Abba zuwa APC

Ganduje ya dawo Najeriya yayin da ake raɗe-raɗin sauya sheƙar Gwamna Abba daga NNPP zuwa APC. ...