Headlines

Sun farke cikin mai juna biyu sun sace jaririn cikinta a Mexico

Sun farke cikin mai juna biyu sun sace jaririn cikinta a Mexico

Ana zargin takaicin rashin haihuwa ya sa maharan suka kashe matar, suka farke cikin da take dauke da shi sannan suka sace jaririn. ...

‘Yan bindiga sun kashe ‘yan sanda 3 a Sakkwato 

‘Yan bindiga sun kashe ‘yan sanda 3 a Sakkwato 

‘Yan sandan sun rasa rayukansu yayin da suka kai dauki yankin. ...

Aliyu Tilde ya yi murabus daga kwamishinan ilimi

Aliyu Tilde ya yi murabus daga kwamishinan ilimi

Kwamishinan Ilimi na Jihar Bauchi, Dokta UsmanAliyu Tilde, ya ajiye mukaminsa   Aliyu Tilde ya tabbatar wa Aminiya ajiye mukaminsa na gwamnati, bayan ...

Zan Tona Asirin Wike Idan… —Dogara

Zan Tona Asirin Wike Idan… —Dogara

Wike ya ce hujjarsa ita ce matsayar Dogara ta baya ta goyon bayan shugabancin Najeriya ya koma hannun ’yan Kudu. ...

Zulum Ya Ziyarci ’Yan Gudun Hijirar Borno A Nijar

Zulum Ya Ziyarci ’Yan Gudun Hijirar Borno A Nijar

Mutanen da gwamnan ya ziyarta ’yan asalin garin Malam-Fatori ne, shalkwatar Karamar Hukumar Abadam da ke kusa da Tafkin Chadi wadanda ambaliyar ta rab ...