Headlines

Buhari Ne Ya Gina Hanyar Garinku, Ya Kori Boko Haram —APC Ga Atiku

Buhari Ne Ya Gina Hanyar Garinku, Ya Kori Boko Haram —APC Ga Atiku

Lai Mohammed ya ce sai da Buhari ya zo ne ya gina titin zuwa mahaifar Atiku, wanda ya shekara takwas yana mataimakin shugaban kasa a mulkin PDP na she ...

A kori duk jami’in gidan yari da bai iya harbin kisa ba —Minista

A kori duk jami’in gidan yari da bai iya harbin kisa ba —Minista

Aregbesola ya ce daga yanzu duk wanda ya kai hari gidan yari, to kada a bata lokaci wajen aika shi lahira. ...

Bidiyon Dala: Ganduje da Jaafar Jaafar sun hadu a London

Bidiyon Dala: Ganduje da Jaafar Jaafar sun hadu a London

An ga Ganduje da Jaafar Jaafar cikin sakin fuska da raha, har suka rungume juna a lokacin haduwar tasu a London ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Jirgin Kasan Abuja-Kaduna Ya Dawo Aiki

NAJERIYA A YAU: Yadda Jirgin Kasan Abuja-Kaduna Ya Dawo Aiki

Abubuwan da suka faru da jirgin ya dawo aiki bayan harin ta’addanci ya sa an dakatar da shi na wata takwas ...

Qatar 2022: Croatia ta tsallaka kwata fainal bayan ta lallasa Japan

Qatar 2022: Croatia ta tsallaka kwata fainal bayan ta lallasa Japan

Hakan dai na nufin ta cire Japan daga gasar ta bana ...