Headlines

‘Matsalar tsaro ba za ta shafi aikin kidayar jama’a na 2023 ba’

‘Matsalar tsaro ba za ta shafi aikin kidayar jama’a na 2023 ba’

Hukumar ta ce za ta yi amfani da na’urorin zamani wajen kidayar ...

Sudan: An kai Al-Bashir asibiti daga gidan yari

Sudan: An kai Al-Bashir asibiti daga gidan yari

Lauyansa ya ce an kai Al-Bashir asibiti ne a ranar Lahadi domin ci gaba da jinyar sa kan cutar koda da hawan jini da yake fama da su a gidan yari. ...

EFCC na neman AA Zaura kan zargin damfara

EFCC na neman AA Zaura kan zargin damfara

Hukumar na neman dan siyasar ne domin gurfanar da shi a kotu kan zargin damfara ta Dala miliyan 1.3. ...

Matakin G7 na karya farashin man Rasha ya fara aiki

Matakin G7 na karya farashin man Rasha ya fara aiki

Duk wata biyu za a sauya farashin domin tabbatar da danyen man Rasha ya yi kasa da akalla kashi 5 cikin 100 na farashin OPEC ...

An kona ofishin gwamna kan tsadar rayuwa a Syria

An kona ofishin gwamna kan tsadar rayuwa a Syria

Masu zanga-zanga kan tsadar rayuwa sun kai samame tare da kona ofishin gwamna bayan arangama da jami’an tsaro a birnin Sweida da ke Kudancin kas ...