Qatar 2022: Faransa ta kora Poland gida da ci 3-1
Kylian Mbappe ya zura kwallo biyu a ragar Poland, Faransa ta kai Kwata-Fainal, ta tisa keyar su Robert Lewandowski gida da ci 3-1 ...
Kylian Mbappe ya zura kwallo biyu a ragar Poland, Faransa ta kai Kwata-Fainal, ta tisa keyar su Robert Lewandowski gida da ci 3-1 ...
Ganawa da dattijon da ya shekara 50 zaune da iyalansa a tsakiyar kogi a Zariya ...
An yi garkuwa da mutane 31, ciki har da daliban sakandare da ke hanyarsu ta zuwa makaranta a Karamar Hukumar Bastari ta Jihar Katsina ...
Lauyan ya yi kiran ne a cikin wani shirin bidiyo na kai tsaye da yake yi a shafinsa na Facebook tare da wasu ’yan jarida ...
’Yan bindiga sun bude wa limami da mamunsa wuta a yayin da suke tsaka da Sallah a masallaci a Karamar Hukumar Funtua ta Jihar Katsina. ...