Headlines

Shettima ya halarci jana’izar Kwamishinan Borno

Shettima ya halarci jana’izar Kwamishinan Borno

Kwamishinan ya rasu da sanyin safiyar ranar Litinin a gidansa da ke Maiduguri. ...

Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje 14,940 a Sakkwato 

Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje 14,940 a Sakkwato 

Kwamitin ya buƙaci gwamnatin jihar ta ɗauki matakin da ya dace cikin gaggawa. ...

Kotu ta tsare matashi kan sukan Gwamnan Sakkwato da matarsa

Kotu ta tsare matashi kan sukan Gwamnan Sakkwato da matarsa

Kotu ta tsare matashi Shafi’u Umar Tureta kan zargin batanci ga Gwamnan Sakkwato, Ahmad Aliyu da matarsa, Fatima. ...

An shiga ruɗani a kasuwar Wuse bayan arangamar ’yan sanda da ’yan shi’a

An shiga ruɗani a kasuwar Wuse bayan arangamar ’yan sanda da ’yan shi’a

An yi arangama tsakanin ‘yan sanda da ‘yan shi’a a ranar Lahadi. ...

Tinubu ya naɗa sabbin shugabannin NIA da DSS

Tinubu ya naɗa sabbin shugabannin NIA da DSS

Tinubu ya ce yana sa ran sabbin shugabannin hukumomin su yi aiki cikin ƙwarewa. ...