Headlines

Qatar 2022: Netherlands ta casa Amurka 3-1

Qatar 2022: Netherlands ta casa Amurka 3-1

Netherlands ta tsallaka zuwa Kwata-Fainal bayan lallasa Amurka da 3-1 a wasa mai daukar hankali ranar Asabar ...

Dan Sa Kai Ya Rasu A Yayin Kai Dauki A Zariya 

Dan Sa Kai Ya Rasu A Yayin Kai Dauki A Zariya 

’Yan bindiga sun halaka wani dan sa kai mai suna Kabiru Ibrahim mai shekaru 45 a lokacin da suka kai farmaki don dauke wani mutum a Unguwar Yarbawa da ...

Ya yi bidiyon tsiraici don nema wa Tinubu nasara

Ya yi bidiyon tsiraici don nema wa Tinubu nasara

Olaiya Igwe ya wallafa bidiyonsa yadda ya yi zindir a bakin teku yana rokon dodannin teku su ba wa dan takarar sa’a ...

Yawan Musulmi ya karu a Birtaniya da Wales

Yawan Musulmi ya karu a Birtaniya da Wales

Kididdigar yawan al’ummar Birtaniya da Wales ta nuna adadin Musulmi na karuwa, yayin da adadin Kiristoci ya gaza rabin jama’ar yankunan biyu ...

Hotunan Ziyarar Sarkin Kano Makarantar NIPSS

Hotunan Ziyarar Sarkin Kano Makarantar NIPSS

Sarkin ya je ne domin halartar bikin yaye manyan jami’an gwamnati da suka kammala kwas na 44 a cibiyar ...