Headlines

Ku kuka talauta ’yan Najeriya —Gwamnoni ga Gwamnatin Tarayya

Ku kuka talauta ’yan Najeriya —Gwamnoni ga Gwamnatin Tarayya

Kungiyar gwamnonin ta ce gazawar Gwamnatin Shugaba Buhari wajen cika alkawurinta na fitar da ’yan Najeriya daga talauci ne ya sa ’yan kasar suka wayi ...

’Yan damfarar intanet 4 sun mutu bayan sun yi mankas da kwayoyi a Bayelsa

’Yan damfarar intanet 4 sun mutu bayan sun yi mankas da kwayoyi a Bayelsa

Daya daga cikinsu da bai rasu ba ne ya tabbatar da haka ga ‘yan sanda ...

Birrai sun yi dabdala a tsakiyar birni a Thailand

Birrai sun yi dabdala a tsakiyar birni a Thailand

Birrai a birnin Lopburi na kasar Thailand sun sha lagwada tare da dabdala a ranar Lahadin da ta gabata a wajen bikin Dabdala ta Birrai ta Shekara da a ...

Hedikwatar tsaro ta zargi Reuters da kokarin bata sunan sojojin Najeriya

Hedikwatar tsaro ta zargi Reuters da kokarin bata sunan sojojin Najeriya

Hedkwatar Tsaro ta Najeriya ta zargi kamfanin dillancin labarai na Birtaniya, Reuters, da kokarin bata sunan Rundunar Sojin Najeriya ta salon aikin ja ...

Sarkin Kano ya nemi goyon Gbong Gwom Jos wajen sake gina kasuwar Filato

Sarkin Kano ya nemi goyon Gbong Gwom Jos wajen sake gina kasuwar Filato

Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya nemi goyon bayan basaraken Filato, wato Gbong Gwom Jos, Jacob Gyang Buba wajen sake gina babbar kasuwar Jos. ...