2023: Bata lokaci kawai Atiku ke yi —Kungiyar Ohaneze
Kungiyar Kabilar Ibo ta ce abin da Atiku Abubakar ya shuka yake girba, don haka, gara ya daina bata lokacinsa da dukiyarsa… ...
Kungiyar Kabilar Ibo ta ce abin da Atiku Abubakar ya shuka yake girba, don haka, gara ya daina bata lokacinsa da dukiyarsa… ...
Sallamar Aliyu Abdulrasheed daga shugabancin NIRSAL ba zai rasa alaka da zargin almundahana a hukumar ba. ...
Lauyan A’ishah Buhari ya ce ta janye karar ne bayan wasu ’yan Najeriya sun sanya baki. ...
Wike ya ce Shugaba Buhari ya fito ya bayyana sunayen gwamnonin da yake zargi da sace kudaden kananan hukumomi ko kuma kalamansa su zama na bata suna. ...
Majiya ta kusa da ahalin basaraken ta ce, sai da ’yan bindigar suka yi harbe-harbe kofar fadar suka shiga shiga sannan suka tafi da shi ...