Headlines

Qatar 2022: Kocin Belgium, Martinez ya ajiye aiki

Qatar 2022: Kocin Belgium, Martinez ya ajiye aiki

Belgium na da manyan ’yan wasa amma sun gaza tabuka abin arziki a Gasar Kofin Duniya da ke gudana a kasar Qatar. ...

Mahara sun kashe mutum 7, sun sace 5 a sabon hari a Sakkwato 

Mahara sun kashe mutum 7, sun sace 5 a sabon hari a Sakkwato 

Maharan sun yi awon gaba da wani magidanci da matansu guda biyu. ...

PDP Ce Ta Jawo Wahalar Fetur A Najeriya —APC

PDP Ce Ta Jawo Wahalar Fetur A Najeriya —APC

Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa, Adams Oshiomhole, ya ce gazawar jam’iyyar PDP wajen gyara matatun man Najeriya tsawon shekaru 16 da ...

Mutane Sun Gaji Da Wakokin ‘Rap’ —Wizkid

Mutane Sun Gaji Da Wakokin ‘Rap’ —Wizkid

Wizkid ya ce shi kansa wakokin Rap suna gundurar sa ...

Mutum Miliyan 25 Ke Dauke Da Cutar AIDS A Afirka —WHO

Mutum Miliyan 25 Ke Dauke Da Cutar AIDS A Afirka —WHO

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce nahiyar Afirka ce ta fi yawan masu dauke da cuta mai karya garkuwar jiki (AIDS) a duniya. ...