Headlines

NDLEA ta lalata tan 24 na miyagun kwayoyi a Kwara

NDLEA ta lalata tan 24 na miyagun kwayoyi a Kwara

Kwamandan NDLEA a jihar, Ibrahim Saidu, ya ce, sun gurfanar da dillalan miyagun kwayoyi su 171 a Jihar Kwara a cikin wannan shekara. ...

Kotu ta ba da umarnin tsare Babban Hafsan Sojin Kasa

Kotu ta ba da umarnin tsare Babban Hafsan Sojin Kasa

Za su ci gaba da kasancewa a tsare a gidan yari har sai sun wanke kansu daga laifin saba umarnin kotu ...

Jami’an gwamnati da albashinsu ya ninka na Buhari

Jami’an gwamnati da albashinsu ya ninka na Buhari

Hukumar RMAFC ta ce akwai jami’an gwamnati da kudin sallamarsu ya ninka na shugaban kasa sau hamsin ...

Mutum 61 sun mutu a hadurra a Borno —Hukuma

Mutum 61 sun mutu a hadurra a Borno —Hukuma

Iki-Boyi ya danganta aukuwar hadurran da gudun wuce kima da tukin ganganci da amfani da taya mara inganci da sauransu. ...

Jami’ar Usmanu Danfodiyo za ta fara dashen koda

Jami’ar Usmanu Danfodiyo za ta fara dashen koda

Da yake karin haske kan batun, Mungandi ya ce, “Muna da dukkan kayan aikin da ake bukata don aiwatar da dashen koda. ...