Headlines

Senegal: Kasar Afirka ta farko da ta ketare zuwa zagayen ’yan 16 a Gasar Kofin Duniya

Senegal: Kasar Afirka ta farko da ta ketare zuwa zagayen ’yan 16 a Gasar Kofin Duniya

Kocin Senegal Aliou Cisse, ya yi alkawarin kafin wasan cewa kwararrun ’yan wasansa ba za su sassauta ba, kuma ’yan Afirka ne suka nuna bajinta. ...

Yadda Ikpeazu ke son kawar da Abaribe a Majalisa

Yadda Ikpeazu ke son kawar da Abaribe a Majalisa

Zaben 2023 zakaran gwajin dafi ne tsakanin Sanata Abaribe da ya shekara 16 kan kujerar da Gwamna Ikpeazu da ke jin shi jama’ar mazabar ke so ...

Kasurgumin dan bindiga ya shiga hannu bayan shekara 7 ana farautarsa

Kasurgumin dan bindiga ya shiga hannu bayan shekara 7 ana farautarsa

An yi nasarar cafke shi bayan samun bayanan sirri. ...

Dalibi ya soka wa abokin karatunsa wuka a Bauchi

Dalibi ya soka wa abokin karatunsa wuka a Bauchi

Suna takar dambe wanda ake zargin ya ciro wuka daga aljihunsa ya soka masa a ciki. ...

Ta’addanci na tilasta wa ’yan mata auren wuri da shiga karuwanci 

Ta’addanci na tilasta wa ’yan mata auren wuri da shiga karuwanci 

Wata ma’aikaciyar inganta rayuwar al’umma, Hajiya Binta Kasimu ta koka da yadda karuwar ta’addancin ’yan bindiga a kasar nan ke jefa ‘yan mata marayu ...