Abba Gida-gida ya yi barazanar kauwarace wa yarjejeniyar zaman lafiya a Kano
Sai dai shugaban APC, Abdullahi Abbas, ya ce an murde zancen nasa ne, amma shi bai furta kalaman harzukawa ba. ...
Sai dai shugaban APC, Abdullahi Abbas, ya ce an murde zancen nasa ne, amma shi bai furta kalaman harzukawa ba. ...
APC ta ce batun cewa Tinubu ya tafi Amurka don ganawa da Shugaba Biden sharrin mahassada ne kawai a fagen siyasa. ...
An zargi uwan gidan Buhari, da lakadawa dalibin dukan kawo wuka. ...
Ya ce lamarin na kawo kalubalen tsaro ga yankin ...
Saurari cikakken shirin Daga Laraba na wannan lokaci domin jin yadda matan aure da ’yan mata suka maida zubar da ciki abin wasa. ...