Headlines

‘An rike sakamakon daliban FCE Zariya bayan shekaru 2 da kammala karatu’

‘An rike sakamakon daliban FCE Zariya bayan shekaru 2 da kammala karatu’

Iyayenmu sun shiga cikin shakkun ko mun yi karatun. ...

An tsinci gawar wata mata a otel a Zariya

An tsinci gawar wata mata a otel a Zariya

Otel din da ma ya yi kaurin suna wajen kasancewa matattarar mata masu zaman kansu. ...

Amurka ta kama masu daukar nauyin ’yan awaren Kamaru

Amurka ta kama masu daukar nauyin ’yan awaren Kamaru

Sama da mutane dubu 6 ne suka rasa rayukansu sakamakon rikicin ‘yan awaren. ...

Mutum 2 sun mutu, 11 sun jikkata a hatsarin mota a Bauchi

Mutum 2 sun mutu, 11 sun jikkata a hatsarin mota a Bauchi

An ajiye gawar wadanda suka mutu kafin kammala bincike. ...

‘Yan bindiga sun sace Malamin Kwaleji a Zariya

‘Yan bindiga sun sace Malamin Kwaleji a Zariya

Ba don jami’an tsaro ba da kila mutanen da za su dauka suna da yawa. ...