Headlines

DSS ta tsare jami’inta da ake zargi da auren yarinya ƙarama

DSS ta tsare jami’inta da ake zargi da auren yarinya ƙarama

Hukumar ta ce za ta bayyana sakamakon bincikenta na gaba kaɗan. ...

Yadda mata ke sauya akalar tsaro a Kano

Yadda mata ke sauya akalar tsaro a Kano

Fara aikinta ke da wuya ne ta samu babbar nasarar taimaka wa jami’an ’yan sanda wajen kama wata mata mai garkuwa da mutane ...

An sako ’yan Maulidi 28 da aka sace a Filato

An sako ’yan Maulidi 28 da aka sace a Filato

Bayan sace su, masu garkuwa da mutanen sun tuntubi ’yan uwansu, suna buƙatar a biya kuɗin fansa na Naira miliyan 1.5 kan kowane mutum ...

Mun miƙa wa Fubara takarda shirinmu na tsige shi — Majalisar Ribas 

Mun miƙa wa Fubara takarda shirinmu na tsige shi — Majalisar Ribas 

Majalisar, karkashin jagorancin Kakakinta, Martin Amaewhule, ta fara shirin tsige gwamnan da mataimakiyarsa ne a ranar Alhamis, bisa wasu tuhume-tuhum ...

An biya wa tsuntsaye kuɗin kujerun jirgin sama

An biya wa tsuntsaye kuɗin kujerun jirgin sama

Gaba ɗayan jerin wani sashen kujerun fasinjoji na ɗauke da shahonni (fulcons) wanda suke zaune cikin kwanciyar hankali a cikin jirgin ɓangaren fasinjo ...