Aston Villa ta lashe babbar gasar Turai karon farko cikin shekaru 44
Unai Emery ya shiga cikin fitattun masu horaswa da suka lashe manyan kofunan gasar Turai sau biyar. ...
Unai Emery ya shiga cikin fitattun masu horaswa da suka lashe manyan kofunan gasar Turai sau biyar. ...
Shi shugabanci abu ne da ke buƙatar sadaukarwa. Akwai lokacin da dole a haƙura da buƙatar kai domin maslahar mutane. ...
An gargaɗi direbobi da su riƙa bin dokokin tuƙi da kuma kula da lafiyar motocinsu domin kauce wa irin wannan iftila’i. ...
Rahotanni sun ce a yawancin rumfunan zaɓen babu jami’an da suka kamata su kula da aikin, sannan ba a ga wakilan INEC ba. ...
Shaidun gani da ido sun bayyana wa Aminiya cewa mutane uku sun jikkata bayan ginin ya rufto kansu. ...