Headlines

Kwamishinan Kuɗin Jihar Borno ya rasu

Kwamishinan Kuɗin Jihar Borno ya rasu

Ya rasu ne a safiyar Litinin a gidansa da ke Maiduguri ...

Likitoci sun fara yakin aiki kan garkuwa da abokiyar aikinsu

Likitoci sun fara yakin aiki kan garkuwa da abokiyar aikinsu

Wata takwas bayan sace Dokta Ganiyat, har yanzu ita da ɗan ɗan uwan mijin nata suna tsare a hannun ’yan bindigar ...

Kisan Sarkin Gobir: ‘Za mu maka Gwamnatin Sakkwato a Kotun Duniya’

Kisan Sarkin Gobir: ‘Za mu maka Gwamnatin Sakkwato a Kotun Duniya’

Suna zargin Gwamnatin da sakaci, saboda ita ce ta gayyaci Sarkin Gobir zuwa Sakkwato, amma ta gaza ba shi kariya ko kuɓutar da shi ...

Yadda aka yi jana’izar Sarkin Ningi

Yadda aka yi jana’izar Sarkin Ningi

Marigayin shi ne sarki ma mafi daɗewa kan karagar mulki cikin manyan sarakuna guda shida da ake da su a jihar Bauchi. ...

’Yan bindiga sun sace mutane 150 da shanu 1,000 bayan kisan Sarkin a Gobir

’Yan bindiga sun sace mutane 150 da shanu 1,000 bayan kisan Sarkin a Gobir

Sun sace mutane 150 da shanu kimanin 1,000 kwanaki ƙalilan bayan sun hallaka Sarki Isa Muhammad Bawa ...