Headlines

Ghana za ta fara amfani da zinare maimakon Dalar Amurka wajen sayen mai

Ghana za ta fara amfani da zinare maimakon Dalar Amurka wajen sayen mai

Gwamnatin kasar ta ce ci gaba da amfani da Dalar Amurka wajen sayo mai zai yi wa kudin kasar illa tare da tsananta tsadar rayuwa. ...

An gurfanar da su a kotu kan wulakanta gawa

An gurfanar da su a kotu kan wulakanta gawa

Sai dai babu wani cikakken bayani kan yadda aka yi aka kai gawar shagon, da kuma ko sun aikata mata wani rashin da’a. ...

Mace sanye da kayan barci ta kwana kusa da Masallacin Harami na Makkah

Mace sanye da kayan barci ta kwana kusa da Masallacin Harami na Makkah

Matar ‘yar asalin kasar Siriya ta kwana a kan tsaunin ne kwanciya ta jin dadi irin ta masu yawan shakatawa ...

‘Man da Najeriya take hakowa bai wuce ganga 1.3m ba a kullum’

‘Man da Najeriya take hakowa bai wuce ganga 1.3m ba a kullum’

Gwamnan ya ce akwai yiwuwar adadin ya karu zuwa ganga miliyan 1.5 kafin Buhari ya sauka daga mulki ya mika wa Tinubu. ...

Ana gallaza wa dalibai Musulmai a jami’o’i mallakin Kiristoci a Najeriya – MURIC

Ana gallaza wa dalibai Musulmai a jami’o’i mallakin Kiristoci a Najeriya – MURIC

MURIC ta kuma yi zargin ana tilasta wa Musulmai zuwa Coci a makarantun ...