Headlines

Badakala: Kotu ta yi wa dan Abdulrasheed Maina sassauci

Badakala: Kotu ta yi wa dan Abdulrasheed Maina sassauci

Bayan tabbatar da laifin Faisal, Kotun Daukaka Kara ta rage daurin shekara 14 da aka yi masa zuwa bakwai. ...

Gobara ta tashi a Tashar Mota ta NTA da ke Filato

Gobara ta tashi a Tashar Mota ta NTA da ke Filato

Hukumar Kashe Gobara ba ta tabbatar da musabbabin tashin gobarar ba. ...

Kano ta Tsakiya: Laila Buhari ce ’yar takarar PDP —Kotu

Kano ta Tsakiya: Laila Buhari ce ’yar takarar PDP —Kotu

Kotun Daukaka Kara ta soke takarar Danburam Nuhu da Jam’iyyar PDP ta gabatar a kujerar Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya ...

Gwamnati za ta lalata bindigogi 3,000 da ta kwato a hannun ’yan ta’adda

Gwamnati za ta lalata bindigogi 3,000 da ta kwato a hannun ’yan ta’adda

An kwace makaman ne a cikin wata 18 da suka gabata sassan Najeriya ...

Gwamnan Adamawa: Kotu ta tabbatar da takarar Binani

Gwamnan Adamawa: Kotu ta tabbatar da takarar Binani

Kotu ta umarci INEC ta sanya sunan Sanata Binani a jerin ’yan takarar gwamnan Jihar Adamawa a zaben 2023. ...